ha_tn/2co/10/03.md

1.4 KiB

muna tafiya bisa jiki

A nana"tafiya" magana ne na "mai rai" da kuma "jiki" da na nufin rayuwa ta jiki AT: "muna rayuwa a cikin jiki " (Dubi: [[rc:///ta/man/translate/figs-metonymy]] and [[rc:///ta/man/translate/figs-metaphor]])

ba ma yin yaki bisa jiki ... muke yaki

Bulus na kokakarin rinjayan korontiyawa domin su gaskanta da shi ba da masu koyaswar karya kaman su na yaki a cikin jiki. Yakamata a bayana wannan kalmomi. (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-metaphor)

yin yaki bisa jiki

AT: 1) kalmar "jiki" na nufin rayuwa ta jiki. AT: "yi fada da abokan gabanmu ta yin anfani da makamai na jiki" ko kuwa 2) kalmar "jiki" na nufin sifar mutum na zunubi. AT: " yin yaki a hanyar zunubi" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-metonymy)

Domin makaman da muke yaki da su ... Suna kawar da dukan gardandamin da ke kawo kaucewa

Bulus ya yi magana game da hikima ta Allah dake bayana hikimar mutum ta zama karya kamar shi ne makami da yake rushe gagararran gidan makiya. AT: " makaman da muke yaki da su ... na nuna wa mutane cewa abun da makiyan mu sun fada ba daidai ba ne." (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-metaphor)

ba na jiki ba ne

AT: 1) kalmar "jiki" magana ne ta jiki. AT: "ba na jiki ba ne" kokwa 2) kalmar "jiki"na nufin sifar mutum na zunubi. AT: "ba na zunubi ba ne" kokwa " kada ku yarda manna mu yi abun da ba daidai ba" (See: rc://*/ta/man/translate/figs-metonymy)