ha_tn/2co/10/01.md

530 B

Mahaɗin zace:

Bulus ya chanja zancen daga bayaswa zuwa tabatar da ikon shi na koyarswa kamar yada ya saba.

ta wurin tawali'u da nasihar Almasihu

Ana iya furta kalmar "tawali'u" da "nasiha" ta wani hanya. AT: " Ina tawali'u da nasiha, domin Almasihu ya riga ya yi ni haka"(UDB) (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-abstractnouns)

waɗanda ke zaton

"wanda ke tunani"

muna zama bisa ga jiki

Kalmar "jiki" na nufin sifar zunubi. "muna kwoikwayo daga ni'yar mutum"(Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-metonymy)