ha_tn/2co/09/12.md

1.2 KiB

Aiwatar da wannan hidima

A nan kalmar "hidima" na nufin Bulus da abokan tafiyarsa da sun kawo taimakon ga masubi a cikin Urushalima. AT: "Domin yin wannan hidima ma masubi a Urushalima" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-explicit)

Tana kuma ribanbanya zuwa ayyuka masu yawa na bada godiya ga Allah

Bulus ya yi magana game da hidimar masubi na Korontiya kaman abu ruwa ruwa ne wanda abu ba zai iya ɗauka ba. AT: "na sa ayuka mafiyawa da mutane za su gode wa Allah" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-metaphor)

Domin an gwada ku an tabbatar da ku akan wannan hidima

Ana iya bayana wannan a cikin sifar aiki. AT: "Domin wannan hidiman ya tabbatar da ku" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-activepassive)

za ku kuma ɗaukaka Allah ta wurin biyayyar ku ... ta wurin yalwar bayarwarku gare su da kowa duka

Bulus ya ce Korontiyawa za su daukaka Allah ta wurin aminci da Yesu da kuma yalwar bayarswa ga saura masubi da suke da bukata.

domin kyautarsa wadda ta fi gaban bayyanawa

"domin kyautarsa , wadda kalma bazata iya kwatanta ba." ma'anan su na kamar haka1) wannan kyauta na nufin "kyakyawar alheri" da Allah ya ba wa Korantiyawa, wanda ya sa su yalwanta ko 2) wannan kyauta na nufin Yesu Almasihu, da Allah ya ba ma masubi.