ha_tn/2co/09/10.md

1.3 KiB

Shi wanda ke bayar

"Allah mai bayar"

gurasa domin abinci

A nan kalmar "gurasa" na nufin abinci muhinmi. AT: "abinci don ci" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-metonymy)

zai bayar ya kuma ribabbanya maku iri domin shuka

Bulus yayi magana game da malakar Korontiyawa kamar iri ne da na bayaswa ga waɗansu kaman su na shuki. AT: "Allah zai albarkance ku don " (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-metaphor)

Zai sa girbin adalcinku ya karu

Bulus ya kwatanta riɓar da korontiyawa za su samu daga Yalwar bayarwansu da na girbi. AT: "Allah zai albarkance ku domin adalcin ku"(Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-metaphor)

girbin adalcinku

"girbin da ke zuwa daga ayukan adalcin ku." A nan kalmar "adalci" na nufin adalcin ayukan Korontiyawa a bayaswan malakar su ga masubi a Urushalima.

Za ku wadata

Ana iya bayana wannan a cikin sifar aiki. AT: "Allah zai wadatar da ku" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-activepassive)

wannan kuwa zai sa a yi wa Allah godiya ta wurin mu

"Wannan" na nufin yalwar bayaswar korontiyawa. AT: "Wanda sun karbi kyautanen da mun kawo za su gode wa Allah, domin yalwar bayaswar ku" ko "idan mun ba da kyautar ku ga wanda suke so, za su yi wa Allah godiya" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-explicit)