ha_tn/2co/09/08.md

763 B

Allah na da ikon ya sa kowace albarka ta ribanbanya domin ku

An bayana alheri kaman abu ne na jiki da mutum na iya samu fiye da yanda zai yi amfani. Yadda mutum ya ke ba da kudi wa masubi, Allah na kuma ba mai bayarwan dukan abin da ya ke so. AT: "Allah na iya baku fiye da ku ke bukata" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-metaphor)

alheri

Wannan na nufin abin da ke na jiki wanda maibi ke bukata, ba don bukatan Allah ya cece shi daga zunubinsa ba.

domin ku ribabbanya kowanne kyakkyawan aiki

"domin ku iya yin kyakyawan ayuka mai yawa"

Kamar yadda aka rubuta

"Haka yake kaman yadda aka rubuta." Ana iya bayana wannan a cikin sifar aiki. AT: "Haka yake kamar yadda marubucin ya rubuta"(Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-activepassive)