ha_tn/2co/09/06.md

803 B

wanda ya shuka ... zai girbi albarka

Bulus ya yi kwatanci da manomi mai shuki don ya yi bayanin sakamokon bayaswa. kamar da girbin manoma na nan bisa yan da ya shuka, haka ne albarkun Allah ze kasance da yawa ko da kadan bisa Yalwar bayaswar korontiyawa.(See: rc://*/ta/man/translate/figs-metaphor)

bayar bisa ga yadda ya yi niyya a zuciyarsa

A nan kalmar "zuciya" na nufin tunani da motsin zuciya. AT: "bayar kamar yadda ya yi nia"(Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-metonymy)

da bacin rai ko kamar dole

Ana iya bayana wannan maganan. AT: "ba domin ya zargu ko domin wani yanna tilas'a shi ba"(See: rc://*/ta/man/translate/figs-abstractnouns)

Gama Allah yana ƙaunar mai bayarwa da dadin rai

Allah yana son mutane su bayar da zuciya daya domin su taimake 'yan'uwa masubi.