ha_tn/2co/09/03.md

763 B

da 'yan'uwa

Wannan na nufin Titus da mutane biu da suka raka shi.

kada fahariyarmu akanku ta zama a banza

Bulus ba ya so waɗansu su yi tunani cewa karya ne abubuwan da ya yi fahariya game da korontiyawa.

tarar da baku shirya ba

"tarar da baku shirya kubayar ba"

ba ni cewa komai game da ku

Bulus ya yi anfani da korau zance don ya nanata cewa abu iri guda ne ke gaskiya game da korontiyawa. AT: "za ku kuma fin shan kunya"

'yan'uwa su zo wurin ku

Daga fahimtar Bulus, 'yan'uwan na tafiya. AT: " 'yan'uwa su tafi wurin ku" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-go)

ba wani abin kwace ba

Ana iya bayana wannan a cikin sifar aiki. AT: "ba kaman abun da mun tilasta maku ku bayar ba" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-activepassive)