ha_tn/2co/08/22.md

596 B

tare da su

Kalmar "su" na nufin Titus da kuma dan'uwan da aka ambata daga farko

shi abokin tafiyata ne, kuma abokin aikina domin ku

"shi amini na ne wanda ke aiki tare da ni domin taima ma ku"

Game da yan'uwanmu

Wannan na nufin mutane biyu da za su raka Titus.

an aiko su ne daga Ikkilisiyoyi

Ana iya bayana wannan a cikin sifar aiki. AT: "Ikkilisiyoyi sun aiko su"(Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-activepassive)

Su kuwa daraja ne ga Almasihu

Ana iya bayana wannan magan. AT: "Za su sa mutane su daraja Almasihu" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-abstractnouns)