ha_tn/2co/08/16.md

622 B

da yasa a zuciyar Titus marmarin kulawa da ku kamar wadda nake da ita domin ku

Anan, kalmar "zuciya" na nufin motsin ta ƙauna. Wannan na nufin cewa Allah ya sa Titus ya ƙaunace su. AT: "da ya sa Titus ya kula da ku kamar yadda nake yi" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-synecdoche)

irin marmarin kulawa

"irin babar sha'awa" ko "kwakwaran damuwa"

Gama ba rokon mu kadai ya karɓa ba

Bulus na nufin yanda ya ce wa Titus ya koma korantus don ya kammala karban bayaswan. AT: "Gamma ba amince wa roƙon mu kadai ya yi don ya taimaka da karɓan bayaswanba"(Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-explicit)