899 B
899 B
Domin wannan aiki
Wannan na nufin karban kuɗi wa masubi da ke Urushalima. AT: "Domin wannan aikin karban kuɗi" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-explicit)
domin a nawaita maku sannan wadansu su samu sauki
AT: "domin ku saukaka wa wasu ku kuma nawaita wa kanku". (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-activepassive)
ya kamata a sami daidaituwa
"ya kamata a kasance daidai"
Yalwar ku a wannan lokaci za ta zama abin biyan bukatarsu
Da shike Korantiyawan suna aiki a wannan zamani yana nuna cewa masubi da ke Urushalima za su kuma taimaka masu a wata loƙaci nan gaba. AT: "Domin nan gaba yalwar su ta iya biyan buƙattarku"
kamar yadda aka rubuta
Anan Bulus ya ɗauko wannan daga Fitowa. Ana iya bayana wannan cikin sifar aiki. AT: "yadda Musa ya rubuto"
bai rasa komai ba
AT: "na da komai da yake buƙata" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-doublenegatives)