ha_tn/2co/08/10.md

668 B

A wannan al'amari

Wannan na nufin karban kuɗi domin a ba wa masubi da ke Urushalima. AT: "game da tarin"(See: rc://*/ta/man/translate/figs-explicit)

akwai niyya da marmarin yin haka

AT: "kun yi marmari kun kuma yi niyya ku yi shi"(Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-abstractnouns)

kawo shi ga kammalawa

"kammala shi" ko "kare shi"

mai kyau ne kuma karɓabbe

A nan kalamun nan "kyau" da kuma "karɓabbe" na da ma'ana iri guda kuma suna nanata kyaun abu . AT: "Abu mai kyau sosai" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-doublet)

Tabbas ya zama dai-dai da abinda mutum ke da shi

"Dole ne bayarwa ya zama dai-dai da abinda mutum ke da shi"