ha_tn/2co/08/06.md

842 B

wanda ya riga ya fara wannan aiki

Bulus na maganar karban kuɗi daga wurin Korantiyawa domin masubi da ke Urushalima. AT: "wanda ya karfafa bayaswanku tun daga farko" (See: rc://*/ta/man/translate/figs-explicit)

domin ya kammala wannan aiki na alheri

Ya kamata Titus ya taimakawa Korantiyawa domin su kammala tarin kuɗin. AT: "domin a karfafa ku ku kammala karba da kuma yalwar bayarwa ku" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-explicit)

Amma kun habaka cikin komai

Bulus ya yi magana game da masubi na Korantiyawa kaman su kaya ne da ke a bayyane. AT: "kun yi koƙari ta hanyoyi da yawa" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-metaphor)

ku tabbata kun habaka a wannan aikin alherin

AT: "ku tabbata cewa kun yi koƙari a bayaswan ku ga masubi da ke Urushalima" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-metaphor)