ha_tn/2co/08/01.md

1.1 KiB

Mahaɗin zace:

Bayan da ya yi bayanin canjin shirin sa da kuma na salon hidimansa, Bulus yayi magana a kan bayaswa.

alherin Allah da aka bayar ga Ikkilisiyoyin Makidoniya

AT: "alherin Allah da ya ba ikkilisiyoyin Makidoniya" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-activepassive)

yalwar farincikinsu da tsananin talaucinsu ya haifar da yalwar bayarwa hannu sake

Bulus ya yi maga game da "farinciki" da "talauci" kaman abu mai rai ne da zai iya bayar da hannu sake. AT: "saboda yawar farincikin mutanen da kuma tsananin talauci, sun zama da bayarwa"(Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-personification)

yalwar farincikinsu

Bulus ya yi maga game da farinciki kaman abun da ana iya gani wadda yana iya yaduwa. (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-metaphor)

tsananin talaucinsu... yalwar bayarwa hannu sake

ko da shike ikkilisiyar Makidoniya sun sha gwaji mai tsanani da talauci, ta wurin alherin Allah, sun iya tara kuɗi domin masubi a Urushalima.

yalwar bayarwa hannu sake

"yawan yalwar hannu sake." Kalmar nan "yalwar" na bayyana yalwar bayarwarsu hannu sake.