ha_tn/2co/07/13.md

846 B

mun sami karfafawa ta wurin wannan

Kalman nan "wannan" anan na nufin yadda Korantiyawa sun karbi wasikar Bulus, kamar yadda ya bayyana a ayan da ke baya. Ana iya bayyana wannan cikin nau'i mai aiki. AT: Wannan ne ta karfafa mu" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-activepassive)

domin ruhun sa ya wartsake ta wurin ku duka

Anan kalman nan "ruhu" na nufin yanayin mutum da kuma halinsa. Ana iya bayyana wannan cikin nau'i mai aiki. AT: "kun wartsake ruhun sa dukan ku" ko "dukan ku kun sa shi ya daina damuwa " (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-activepassive)

Domin kuwa idan na yi fahariya da ku a gaban sa

"Don ƙodashiƙe na yi fahariya daku a gaban sa"

ban ji kunya ba

"ba ku ba ni kunya ba"

fahariyarmu a kan ku game da Titus ta zama gaskiya

"kun hakikanta cewa fahariyarmu game da ku zuwa ga Titus gaskiya ce"