ha_tn/2co/07/11.md

1.0 KiB

Dubi kyakkyawar ƙuduri

"Duba ka gani don kan ka kyakkyawar ƙuduri"

Ina misalin girman ƙudurin nan taku ta nuna cewa baku da laifi.

Anan Kalman nan "Ina misalin" ta sa wannan maganar ta zama kamar maganar motsin rai. AT: "ƙudurin ku don nuna cewa ba ku da laifi kyakyawa ce!" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-exclamations)

haushin ku

"fushin ku"

don a yi adalci

Ana iya bayyana wannan cikin nau'i mai aiki. AT: "cewa wanin ya yi adalci" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-activepassive)

mai laifi

"shi wanda ya yi laifi"

himmarku gare mu ta sanu gare ku a gaban Allah

Ana iya bayyana wannan cikin nau'i mai aiki. AT: "don ku sani cewa himmarku zuwa gare mu sahili ce" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-activepassive)

a duban Allah

Wannan na nufin a gaban Allah. Sannin Allah da kuma yardan gaskiyar Bulus na kamar cewa Allah ya iya ganin su. Dubi yadda kun juya wannan cikin 2 Korantiyawa 4:2. AT: "a gaban Allah" ko "tare da Allah kamar shaida" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-metaphor)