ha_tn/2co/07/08.md

1.5 KiB

Muhimmin Sanarwa:

Wannan na nufin wasikar Bulus ta da zuwa ga masubi na Korantiyawa wanda a cikin ta ya tsauta musu don sun karbi cewa maibi na iya yin fasikanci da matan uban sa.

sa'ada na gan cewa wasika ta

"sa'ada na sani cewa wasika ta"

ba domin bacin ranku ba

Ana iya bayyan wannan cikin nau'i mai aiki. AT: "ba domin abin da na faɗa cikin wasika ta ya bata muku rai ba" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-activepassive)

saboda mu ba ku rasa kome ba

"Baku rasa kome ba domin mu tsauta maku." Wannan na nufin ƙodashiƙe wasikar ta sa su baƙin ciki, sun karu ta wurin wasikar domin ta kai su ga tuba. AT: "don haka ba mu yi muku lahani a ko wata hanya ba" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-idiom)

Domin baƙin ciki daga Allah ya kan kai ga tuba da ke kammala

Kalman nan "tuba" ana iya nanata ta don bayyana dangantakan abin da ta bi baya da kuma wanda ke biye da shi. AT: "Gama baƙin ciki wanda Allah ke sa wa na kai ga tuba, tuba kuwa na kai ga ceto" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-ellipsis)

ban da 'da na sani'

Ma'ana mai iya yiwuwa suna kamar haka 1) Bulus bai yi 'da na sani' ba saboda baƙin ciki domin baƙin ciki ta kai ga tuban da kuma ceton su ko 2) Korantiyawa ba za su yi 'da na sani' ba don baƙin cikin su ba don ta kai ga tuban da kuma ceton su.

Baƙin ciki ta duniya yakan jawo mutuwa

Irin wannan baƙin ciki tana kai ga mutuwa ba ceto ba domin ba ta kai ga tuba. AT: "Baƙin ciki ta duniya tana kai ga mutuwa cikin ruhaniya" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-explicit)