ha_tn/2co/07/01.md

403 B

Haɗadiyan Bayani:

Bulus ya cigaba da tunashe su da su rabu da zunubi su kuma biɗi zaman tsarki da nufi daya.

ƙaunatattu

"Ku wanda nake ƙauna" ko "Abokai na na kwarai"

mu tsabtace kan mu

Bulus na cewa ana da su yi nesa daga kowace irin zunubi da zai bata dangantakansu da Allah.

mu biɗi zaman tsarki

"mu yi ƙoƙarin zaman tsarki"

cikin soron Allah

"Tawurin girmama Allah kwarai"