ha_tn/2co/06/14.md

2.4 KiB

Kada ku yi cudanya da marasa ba da gaskiya

Ana iya bayyana wannan cikin kalmomi masu nuna i. AT: "sai dai ku yi cudanya da masubi" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-doublenegatives)

ku ɗauru tare da

Bulus ya yi maganar aiki tare domin manufa ɗaya kamar dabbobi biyu da aka ɗaure don jan keken shanu ko noma. AT: "

Wace tarayya ke tsakanin adalci da take shari'a?

Wannan tambaya ce da ke jiran amsa ta a'a. AT: "Don adalci ba ta iya taraya da take shari'a" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-rquestion)

To wace zumunta ce sakanin haske da duhu?

Bulus ya yi wannan tambayar domin ya nanata cewa haske da duhu ba za su iya zama tun da shiƙe haske kan kori duhu. Kalmomin nan "haske" da "duhu" na nufin hali da kuma nau'i ta ruhaniya na masubi da marasabi. AT: "Haske ba za ta iya samu ɗangantaka da duhu ba" (Dubi: [[rc:///ta/man/translate/figs-rquestion]] and [[rc:///ta/man/translate/figs-metaphor]])

Wace yarjejeniya ke tsakanin Almasihu da Ibilis?

Wannan tambaya ce da ke jiran amsa ta a'a. AT: "Babu wata yarjejeniya tsakanin Almasihu da Ibilis? (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-rquestion)

Belia

Wannan wata suna ce ta ibilis. (Dubi: rc://*/ta/man/translate/translate-names)

ko kuma me ya hada masu bangaskiya da marasa bangaskiya?

Wannan tambaya ce da ke jiran amsa ta a'a. AT: " Ba abinda da ya hada mai bada gaskiya da mara bada gaskiy" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-rquestion)

Da kuma wace yarjejeniya ce a tsakanin haikalin Allah da gumaka?

Wannan tambaya ce da ke jiran amsa ta a'a. AT: "Babu wata yarjejeniya tsakanin haikalin Allah da gumaka" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-rquestion)

mu haikalin Allah mai rai ne

Bulus na nifin dukan Krista siffa ce ta haikalin da Allah ke zama ciki. AT: mu na kama da haikali wanda ke mazaunin Allah mai rai" (Dubi: [[rc:///ta/man/translate/figs-metaphor]] and [[rc:///ta/man/translate/figs-inclusive]])

zan zauna tsakanin su in kuma yi tafiya tsakanin su.

Wannan nasi ce daga Tsohon Alkawari dake magana akan Allah na tare da mutane a hanyoyi biyu dabam dabam. Kalmomin nan "zaune tsakanin" na magana rayuwa in da wadansu ke rayuwa, kalmomin nan "tafiya tsakanin" kuma na nufin zama tare da su a sa'ada suke rayuwar su. AT: "Zan zama tare da su in kuma taimake su" (Dubi: [[rc:///ta/man/translate/figs-parallelism]] and [[rc:///ta/man/translate/figs-metaphor]])