ha_tn/2co/06/11.md

1.6 KiB

maganan gabadayan gaskiyar gare ku

"sahilin maganar gare ku"

zuciyar mu tana buɗe sosai

Bulus ya yi maganar ƙaunarsa ga korantiyawa kamar samun zuciya da ke a buɗe. Anan "zuciya" wata magana ce da ake amfani da ita a maɗadin abin da mutum ke ji. AT: "muna kanar ku sosai" (Dubi: [[rc:///ta/man/translate/figs-metaphor]] and [[rc:///ta/man/translate/figs-metonymy]])

Ba mu kange ku ba, ku ne kuka kange zukatanku

Bulus ya yi maganar rashin ƙaunar Korantiyawa zuwa gare shi kamar zukantan da aka matse ta don shiga matsesen wuri. Anan "zuciya" wata magana ce da ake amfani da ita a maɗadin abin da mutum ke ji. (Dubi: [[rc:///ta/man/translate/figs-metaphor]] and [[rc:///ta/man/translate/figs-metonymy]])

Mu ba mu kange ku ba

Ana iya bayyana wannan a cikin nau'i mai aiki. AT: "Ba mu kange ku ba" ko " Ba mu ba ku wata dalilin da zai sa ku ki ƙaunar mu ba" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-activepassive)

ku ne kuka kange zukatanku

Ana iya bayyana wannan a cikin nau'i mai aiki. AT: "zukatan ku tana kange ku" ko "kun bar ƙaunar mu ta dalilin kanku" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-activepassive)

cikin canji mai dama

"kamar amsar da ta dace"

Na yi magana kamar da 'ya'ya

Bulus ya yi magana da Korantiyawa kamar 'ya'yan sa na ruhaniya. AT: "Na yi magana kamar ni uban ku ne" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-metaphor)

ku bude kanku da fadi kuma

Bulus ya karfafa Korantiyawa su ƙaunace shi kamar yadda ya ƙaunace su. AT: "ku ma ku ƙaunace mu" ko "ku ƙaunace mu sosai kamar yadda mun ƙaunace ku" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-metaphor)