ha_tn/2co/06/04.md

1.2 KiB

mun haƙikanta cewa mu bayin Allah ne tawurin ayuka mu.

"Mun haƙikanta cewa mu bayin Allah ne tawurin dukan abin da muke yi"

Mu bayinsa ne cikin jurewa ... cikin rasa barci, rasa abinci

Bulus ya ambaci iririn yanayi masu wuya wanda a cikin ta sun haƙikanta cewa sun bayin Allah ne.

cikin tsarki ... cikin sahihiyar kauna

Bulus ya ambaci waɗansu halin kirki da dama don ya nuna cewa cikin yanayi ma wuya haƙika su bayin Allah ne.

Cikin iƙon Allah, cikin kalman gaskiya mu bayin sa ne

Mika kansu wurin wa'azin bishara cikin iƙon Allah ya nuna cewa haƙika su bayin Allah ne.

cikin kalman gaskiya

"ta wurin maganar sakon Allah game da gaskiya" ko "ta wurin maganar gaskiyar sakon Allah"

cikin ikon Allah

"ta wurin nuna ikon Allah ga mutane"

Muna da makamin adalci ta hannun dama da ta hagu

Bulus ya yi maganar adalcin su kamar wata makami da ake amfani da ita a yi yakin ruhaniya. (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-metaphor)

sulkin adalci

"adalci kamar sulkin mu" ko "adalci kamar makamin mu"

ta hannun dama da ta hagu

Ma'ana mai iya yiwuwa suna kamar haka 1) akwai makami a hannu daya da kuma garkuwa a dayan hannun ko 2) suna shirye domin yaki don su iya tsare kowace hari daga kowace hanya.