ha_tn/2co/06/01.md

1.5 KiB

Haɗadiyan Bayani:

Bulus ya takaita yadda tafiya tare ya kamata ya zama don Allah.

Muhimman Bayani:

cikin aya 2 Bulus ya rubuta da sashin annabi Ishaya.

Tafiya tare

Bulus na nufin shi da Timoti suna tafiya tare da Allah. AT: Tafiya tare da Allah" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-explicit)

mun kuma roƙe ku kada ku yi na'am da alherin Allah a banza.

Bulus ya roƙe su sun bar alherin Allah ta yi aiki rayuwar su. Ana iya bayana wannan kalmomi masu nuna tabbaci. AT: "muna rokon ku, ku yi amfani da alherin da kuka karɓa daga wurin Allah" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-doublenegatives)

Don ya ce

"Don Allah ya ce." Wannan ya gabatar da nassi daga annabi Ishaya ya faɗa. AT: "Allah ya ce cikin littafi" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-explicit)

Duba

Kalmar na "Duba" anan na shirya su da su kassa kunne ga labari mai ban mamaki dake biyowa.

Ba mu sa dutsen tuntuɓe a gaban kowa ba

Bulus ya yi maganar abin da zai hana mutum sa begen sa ga Almasihu kamar wani abu da mutumin zai iya yin tuntuɓe ya fadi. AT: "Ba mu so mu yi wani abu da zai hana mutane gaskantawa da sakon mu" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-metaphor)

ba mu so a aibata aikin mu

"Kalmar nan "aibata" na nufin mutane ba faɗin abu mara kyau game da aikin Bulus da kuma găba da sakon da ya shaida. Ana iya bayyana wannan a cikin nau'i mai aiki. AT: "ba mu son mutane su iya yin magana mara kyau game da aikin mu" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-activepassive)