ha_tn/2co/05/20.md

1.1 KiB

an naɗa mu wakilan Almasihu

Ana iya bayyana wannan a cikin nau'i mai aiki. AT: "Allah ya naɗa mu wakilan Almasihu" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-activepassive)

wakilan Almasihu

"waɗanda suna magana a maɗadin Almasihu"

sulhuntu ga Allah

Ana iya bayyana wannan a cikin nau'i mai aiki. AT: "Bari Allah ya sulhunta ku zuwa gare shi" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-activepassive)

Ya sa Almasihu ya zama hadaya don zunubi

"Allah ya mai da Almasihu hadayan don zunubi"

zunubin mu ... mai yiwuwa mu zama

Kalman nan "namu" da "mu" anan suna haɗe na kuma nufin dukan masubi. (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-inclusive)

Shi ne wannan da bai taɓa yin zunubi ba

"Almasihu ne wannan da bai taɓa yin zunubi ba"

Ya yi wannan ...adalcin Allah ta wurinsa

"Allah ya yi wannan ... adalcin Allah cikin Almasihu"

domin mu iya samun adalcin Allah cikin sa

Maganar nan "adalcin Allah" na nufin adalcin da Allah na bukata kuma wanda ta zo ne daga Allah. AT: " domin mu iya samun adalcin Allah cikin mu ta wurin Almasihu" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-explicit)