ha_tn/2co/05/11.md

948 B

mun san tsoron Ubangiji

"mun san abin da ake nufi da tsoron Ubangiji"

mun rinjaye mutane

Ma'ana mai iya yiwuwa suna kamar haka 1) "mun rinjaye mutane game da gaskiyar bishara" ko 2) "mun rinjaye mutane da cewa mu ainihin manzanai ne." (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-explicit)

Ba shakka Allah na ganin abin da mu ke

Ana iya bayyana wannan a cikin nau'i mai aiki. AT: "Ba shakka Allah na ganin wani irin mutane ne muke" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-activepassive)

ba shakka haka abin yake a lamirin ku

"cewa kun tabbatar da ita"

don ku sami amsa

"don ku iya samun abin fada ga"

waɗanda suke fahariya da bayyanuwa amma ba abin da cikin zuciya ba

Kalman nan "bayyanuwa" anan na nufin abubuwa kamar iyawa da matsayi. "zuciya" kalma ce dake nufin hali na cikin mutum. AT: "waɗanda suke yabon ayukansu amma basu damu da abin da suke a rayukansu na ciki ba" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-metonymy)