ha_tn/2co/05/09.md

642 B

ko muna cikin jiki ko nesa

Ana iya sa kalman nan "Ubangijin" daga ayoyi dake baya. AT: "ko muna gida tare da Ubangiji ko nesa da Ubangiji" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-ellipsis)

faranta masa

" faranta wa Ubangiji"

a gaban kujeran shari'ar Almasihu

"gaban Almasihu domin shari'a"

kowa zai karɓi abin da ya dace

"kowane mutun zai karbi abin da ya cancanci shi"

abubuwan da aka yi cikin jikin

Ana iya bayyana wannan a cikin nau'i mai aiki. AT: "abubuwan da ya yi ciki jikin nan ta duniya" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-activepassive)

ko mai kyau ko mara kyau

"ko abubuwa nan masu kyau ko mara kyau