ha_tn/2co/03/12.md

411 B

Dashiƙe muna da wannan tabbaci

Wannan na nufin abin da Bulus ya gama fada. Begen sa ta zo daga sanin cewa sabon alkawari ta zo ne da madawamiyar daukaka.

irin wannan begen

"wannan gabagadi"

karshen ɗaukaka mai shudewa

Wannan na nufin ɗaukakar da ta hakaka fuskar Musa. AT: "ɗaukakar da ke fuskar Musa a sa'alin da take shuɗewa gaba ɗayan ta. (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-explicit)