ha_tn/2co/03/09.md

1.6 KiB

hidimar kayarwa

"aikin kayarwa." Wannan na nufin doka da ke Tsohon Alkawari. AT: "aikin da ke kayar da mutane domin ta bisa dokan" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-explicit)

ta yaya misalin yalwatar daukaka da hidimar adalci za ta yi!

A nan Kalman nan "ta yaya" tana nuna alamar maganar kamar maganar motsin rai ba tambaya ba. AT: "sa'an nan hidimar adalci dole ta yelwata fiye da ɗaukaka!" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-exclamations)

yalwatar daukaka da hidimar adalci za ta yi

Bulus ya yi maganar "hidimar adalci" kamar wani abu ne da za ta iya haifuwa ko ta yaɗu. Ya na nufin "hidimar adalci" ya fi ɗaukaka sosai fiye da doka wanda tana da ɗaukaka ita ma. (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-metaphor)

hidimar adalci

"aikin adalci." Wannan na nufin sabon Alkawari ce wanda Bulus ma'aikaci ne. AT: "aikin da ke sa mutane su zama da adalci domin bisa ga Ruhun ta ke. (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-explicit)

abu wanda ke da daukaka a da bata da ɗaukaka kuma... saboda ɗaukaka da ta fi ta

Dokokin Tsohon Alkawarin bata kuma da ɗaukaka in an kwatanta ta da Sabon Alkawari wanda tana da ɗaukaka fiye.

abu wanda ke da ɗaukaka a da

wannan ana iya bayyana ta cikin kalmomi masu nuna kuzari. AT "alkawarin wanda Allah ya maishe ta mai ɗaukaka a da" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-activepassive)

a wannan fanni

"cikin wannan hanya"

mai shuɗewar nan

Wannan na nufin "hidimar kayeswa," wanda Bulus ya yi maganar ta kamar wani abu mai iya ɓacewa. AT: "abin da ke zuwa ga rashin amfani" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-metaphor)