ha_tn/2co/03/07.md

1.3 KiB

To hidimar da ta haifar da mutuwa... ta zo cikin irin wannan daukaka

ƙodashiƙe doka na kai ga mutuwa, Bulus ya nanata cewa har yanzu ta na fifiko. (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-irony)

hidimar da ta haifar da mutuwa

"the ministry of death." Wannan na nufin dokokin Tsohon Alkawarin wanda Allah ya bayar tawurin Musa. AT: "aikin da ke sa mutuwa domin tana nan bisa ga dokoki" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-explicit)

wadda aka rubuta bisa duwatsu

"goge dutse zuwa ga haraffai." Wannan ana iya bayyana ta cikin kalmomi masu nuna kuzari. AT: "cewa Allah ya goge dutse zuwa ga haraffi" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-activepassive)

cikin wannan ɗaukaka

"cikin ɗaukaka mai yawa"

Wannan kuwa saboda

"Ba su iya gani ba saboda"

Ina misalin girman daukakar hidimar da Ruhu ke yi?

Bulus yayi wannan tambayar domin ya nuna nauyi maganarsa cewa "hidimar da Ruhu ya yi" dole ne ta fi ɗaukaka fiye da "hidimar da an haifa" domin ta kan kai ga rai. AT: "Saboda haka hidimar da Ruhun ke yi dole ne ta fi daukaka" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-rquestion)

hidimar da Ruhu ke yi

"aikin Ruhun." Wannan na nufin sabon alkawari wanda Bulus ma'aikaci ne. AT: "aikin da ke bada rai domin ta na bisa Ruhun ne" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-explicit)