1.3 KiB
wannan gabagadin
Wannan na nufin abida Bulus ya fada yanzun nan. Samin gabagadin sa ta zo ne daga sanin cewa Korantiyawa sune karfin aikinsa gaban Allah.
gwanintar kanmu
"cancanta a kanmu" ko "mu kanmu mun isa"
da za mu yi takamar wani abu ya zo daga gare mu
Anan kalman nan "wani abu" na nufin wani abu game da aikin manzoncin Bulus. AT: "takamar cewa wani abu da mu ka yi domin aikin ta zone daga kokarin mu" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-explicit)
gwanintar mu daga Allah take
"Allah ne ya bamu iyawa"
alkawari ne ba na wasikar
A nan kalman nan "wasika" na da ma'anan haruffa ta kuma nufin kalmomi da mutane ke rubutawa. Wannan magana ta na nufin dokokin Tsohon Alkawari. AT: "alkawari wanda ba bisa dokokin da mutane suka rubuta ba" (Dubi: [[rc:///ta/man/translate/figs-synecdoche]] and [[rc:///ta/man/translate/figs-explicit]])
amma ta Ruhu
Ruhu Mai Tsarki she ne wanda ya kafa alkawarin Allah da mutane. AT: "amma alkawarin bisa ga abin da Ruhun ya yi ne" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-ellipsis)
haraffin na kisa
Bulus ya yi maganar dokokin Tsohon Alkawari kamar wani mutum wanda ke kisa. Bin dokokin na kai ga mutuwa cikin ruhu. AT: "rubutaciyar dokokin tana kai ga mutuwa" (Dubi: [[rc:///ta/man/translate/figs-personification]] and [[rc:///ta/man/translate/figs-explicit]])