ha_tn/2ch/36/13.md

286 B

taurare zuciyarsa da wuyansa

Jumloli guda biyun nan karin magana ne, dake nuna taurin kai, yana nuna taurin kan Zedekiya ga Allah. (Duba: [[rc:///ta/man/translate/figs-doublet]] da [[rc:///ta/man/translate/figs-idiom]])

kazamtattun ayyuka

Duba yadda ka fassara wannan a 15:8