ha_tn/2ch/36/08.md

215 B

abubuwan ƙazamtar da ya yi

Ana magana ne game da bautan alolli na ƙarya, da Yahweh ya ƙi.

abin da aka samo gãba da shi

Wannan na magana ne game da halinsa. (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-idiom)