ha_tn/2ch/34/31.md

664 B

tsayawa a wurinsa

AT: "tsayawa a inda ya saba tsayawa a kofar shiga haikali" (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-explicit)

tare da dukkan zuciyarsa da dukkan ransa

Waɗannan jumlolin biyu karin magana ne da ke nufin mutum gaba ɗaya. AT: "tare da dukkan kansa" ko "dukkan zuciyarsa." (Duba: [[rc:///ta/man/translate/figs-doublet]] and [[rc:///ta/man/translate/figs-idiom]])

dukkan waɗanda aka same su a Yerusalem da Benyamin

"duk waɗanda ya zauna a Yerusalem da Benyamin" (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-activepassive)

sun tsaya bisa ga alƙawarin

AT: "a yi biyayya da alƙawarin" (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-idiom)