ha_tn/2ch/34/23.md

318 B

sun sa na yi fushi

"sun ba ni haushi"

Don haka fushi na zai zubo a wannan wurin, kuma ba za a datse shi ba

"Ana maganar emoshen kamar fushi a Littafi Mai Tsarki kamar ruwa. AT: "saboda haka zai zama kamar wuta da na zuba a kansu, babu abinda zai hana wutan" (Duba : rc://*/ta/man/translate/figs-metaphor)