ha_tn/2ch/34/01.md

293 B

Ya yi abin da ke dai-dai a fuskar Yahweh

Duba yadda ka fassara wannan a 14:1

kuma bai juya dama ko hagu ba

AT: "kuma bai yi rashin biyayya ga Allah ba" ko "yayi biyayya ga dukan dokokin Allah" (Duba: [[rc:///ta/man/translate/figs-idiom]] da [[rc:///ta/man/translate/figs-litotes]])