ha_tn/2ch/33/18.md

326 B

a rubuce cikin ayyukan sarakunan Isra'ila

Wannan tarihi ne na Isra'ila da ya rigaya ya ɓace.

a Tarihin Masu Duba

Wannan tarihi ne da ya rigaya ya ɓace.

Manasse ya kwanta tare da kakaninsa, kuma an bizine shi

AT: "Manasse ya mutu, kuma iyalinsa sun bizine shi" (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-euphemism)