396 B
396 B
sunana zai kafu
AT: "Zan bayyana kaina ga mutane" (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-metonymy)
ya sa 'ya'yansa maza a wuta
Wannan na nufin al'adar ƙona 'ya'ya da rai a matsayin hadaya zuwa ga gumaka. (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-idiom)
Kwarin Ben Hinnom
Wani wuri kusa da Yerusalem da an san shi da suna Gehenna. (Duba: rc://*/ta/man/translate/translate-names)