ha_tn/2ch/31/06.md

275 B

Watan uku

Wata na uku a kalandar Yahudawa. Wanda yazo daidai da lokacin girbi da kuma farkon rani. Ƙarshen watan biyar da farkon watan shida a kalandar Yammaci. (Duba: [[rc:///ta/man/translate/translate-hebrewmonths]] da [[rc:///ta/man/translate/translate-ordinal]])