ha_tn/2ch/31/02.md

245 B

Ya kuma shirya sashin hadayar ƙonawa ta sarki daga mallakarsa

Hezekiya ya ɗauki nama da hatsi da aka yi amfani da shi domin hadaya ta ƙonawa a matsayin mallakarsa.

sanyayyun bukukuwa

Wannan na maganar bukukuwa da ake yi a wasu lokuta.