ha_tn/2ch/28/26.md

256 B

a dukkan hanyoyinsa, na farko da na karshe

AT: "dukkan abubuwan da yayi"

A littafin sarakunan Yahuda da Isra'ila

Wannan litafin ya rigaya ya ɓace.

Ahaz ya kwanta da kakanninsa

"Ahaz ya mutu" (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-euphemism)