ha_tn/2ch/28/14.md

190 B

takalma

Wannan wani irin takalma ne.

jinyar masu raunuka

AT: "Sun ba su kulawar asibiti"

suka sa masu rauni a kan jakuna

AT: "suka sa waɗanda baza su iya tafiya ba a kan jakuna"