ha_tn/2ch/26/19.md

332 B

sandan

Wannan kwano ne na musammam ko kwano da aka yi amfani da shi don ƙona turare.

Sai suka yi sauri suka fitar da shi daga can

AT: "Suka sa shi ya tafi da sauri" (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-metaphor)

Yahweh ya buge shi

AT: "Yahweh ya buge shi da cuta" (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-euphemism)