ha_tn/2ch/26/14.md

128 B

garkuwoyi

Garkuwa kariya ne na kai.

suturun yaƙi

Wannan sutura ne ga jiki da aka yi da kayan haɗin karfe ko sarƙoƙi.