366 B
366 B
Muhimmin Bayani:
Labarin misalan ɓaure ne.
sarƙaƙƙiya
Wannan ƙaramin daji ne.
itacen al'ul
Babban itace sosai. A nan na wakiltar sojan Isra'ila.
don me ya sa zaka jawo wa kanka masifa da faɗuwa, kai da Yahuda tare da kai?
AT: "zaka jawo wa kanka masifa da faɗuwa, kai da Yahuda tare da kai" (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-rquestion)