ha_tn/2ch/25/14.md

309 B

ya sa su su zama allolinsa

"bautawa waɖannan allolin ƙarya"

Me yasa ka je ka tuntuɓi allololin mutanen da basu iya ceton mutanensu daga hannunka ba

AT: "Ka je ka bauta wa allololin mutanen da basu iya ceton mutanensu daga hannunka, Sarki Amaziya" (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-rquestion)