301 B
301 B
Me yasa baka buƙaci Lewiyawa ... alƙawarin dokoki ba?
"Kayi mugunta. Na gaya maka cewa ka buƙaci Lewiyawa ... alƙawarin dokoki, amma baka yi haka ba." (duba: rc://*/ta/man/translate/figs-rquestion)
kayayyaki masu tsarki
Wannan na nufin kayayyaki da ake amfani da su a cikin haikali.