Gama, sun mutu
Ya zama da mamaƙi. Dukkan maƙiyan sun kashe junnansu.
sun mutu, sun fãɗi ƙasa
Wannan jumla "sun fãɗi ƙasa" hanya ce na cewa sun mutu. AT: "sun fãɗi ƙasa matattu" (Duba: [[rc:///ta/man/translate/figs-idiom]] and [[rc:///ta/man/translate/figs-doublet]])