327 B
327 B
Duwatsun Seyir
Duba yadda ka fassara wannan a 20:10
yasa masu kwanto
AT: "shirya kai hari mai bada mamaki"
don su karkashe su dukka kuma su suka hallakar su
Waɗannan jumloli biyun na nufin abu ɗaya. na biyu yana ƙarfafa na farko. AT: "a hallaka su gabaki ɗaya" (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-doublet)