ha_tn/2ch/20/16.md

271 B

kuje a kan su

AT: "kuje zuwa" ko "kuje filin ɗaga"

mashigin Ziz

Wannan itace kwari mai zurfi tsakanin tsaunuka biyu kudu maso gabas zuwa Yerusalem. (Duba: rc://*/ta/man/translate/translate-names)

ceton Yahweh

"Allah zai yi yaƙin kuma ya ceci mutanensa"