ha_tn/2ch/20/10.md

345 B

Tsaunin Seyir

Wannan shi ne wurin da mutanen Idomawa suka zauna. (Duba: rc://*/ta/man/translate/translate-names)

Duba yadda suke 'sãka' mana; suna tafe domin su kore mu daga ƙasar ka

AT: Haka ne suka sãka mana don alherin da ka nuna masu; suna tafe domin su kore mu daga ƙasar ka" (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-irony)