ha_tn/2ch/20/05.md

494 B

ba kai bane Allah a sama? Ba kai bane mai mulkin dukkan mulkokin al'ummai?

AT: "kai Allah ne a sama kuma mai mulkin dukkan sarakunan duniya." (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-rquestion)

ba kai ka kori mazaunan wannan ƙasa ba daga gaban mutanen ka Isra'ila, ka kuma bada ita har abada ga zuriyar Ibrahim?

AT: "kai ka kori mazaunan wannan ƙasa ba daga gaban mutanen ka Isra'ila, ka kuma bada ita har abada ga zuriyar Ibrahim." (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-rquestion)