ha_tn/2ch/18/31.md

219 B

Wancan sarkin Isra'ila ne

Ba dai-dai bane aka bayyana Yehoshafat a matsayin sarkin Isra'ila saboda Ahab ya nace cewa ya sa rigunan sarauta.

Allah ya juyar da su daga wurinsa

AT: "Allah ya sa suka daina bin sa"